Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Gwamnatin Jihar Kebbi ta tabbatar da fashewar abu a wani babban asibitinta, amma ta bayyana cewa na'urori ne suka fashe ba bam ba kamar yadda ake tsoro.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, ta sanar da dakatar da Alhaji Sammani Ungogo daga Shugaban dattawan yankin kan kin bin umarni.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda ya sha fama da makiya masu kulla makirce a rundunar tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wani jigo a APC reshen Jihar Katsina ya bayyana rokon gwamna Umaru Dikko Radda ya taimaka masu da hular kwano kafin kamfen.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya yi zargin cewa tsagin tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai haɗe da Abba Kabir Yusuf a takarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Dr. Hashimu Dungurawa ya gamu da fushin mutanensa bayan an zarge shi da tayar da fitina.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai iya sanar da sauya sheka daga NNPP zuwa APC a cikin 'yan kwanaki masu zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram bayan samun bayanan sirri daga jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta bayyana bukatarta ga Shugaba Bola Tinubu game da dakatar da dokar haraji da ake shirin fara aiwatarwa.
Aisha Ahmad
Samu kari