Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan za a ji cewa wata kotun Majistare da ke Jigawa ta bayar da umarnin a kamo wani jami'in SSS mai suna Fifeanyi Festus kan zargin sace yarinya a Jigawa.
A labarin nan, za a ji rundunar sojin Najeriya ta bayyana takaicin yadda wasu bata-gari ke bayyana kansu a matsayin shugaban sojin Najeriya a shafukan sada zumunta.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP a matakin kasa ya bayyana rashin amincewa da hukuncin da kotu ta yanke game da dambarwar Shugabanci a Kano.
A labarin nan, za a ji jam'iyya mai mulkin Najeriya ta APC ta karyata cewa tsohon Shugabanta Abdullahi Adamu ya yanki tikitin zama 'dan jam'iyyar adawa ta ADC.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Jamhuriyyar Muslunci ta Iran ta kara daukar matakin hukuncin kisa a kan wani da ta kama da yi wa Isra'ila leken asiri.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Kano ta samu nasarar doke wasu jihohi, inda ta yi sama a jerin wadanda suka samu ci gaba a bangaren muhalli.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a lokacin da wasu 'yan fashi suka tare matafiya da ke bin hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran manyan laifuffuka a Najeriya, ICPC ta sanar da cewa janye korafin Dangote ba zai hana binciken tsohon Shugaban NMDPRA ba.
Aisha Ahmad
Samu kari