Aisha Ahmad
1201 articles published since 27 Mar 2024
1201 articles published since 27 Mar 2024
A wannan labarin, za ku ji cewa wasu yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa dole su rika nema tare da shigo da kamfanin man fetur daga kasashen waje.
A wannan labarin, gwamnatin Katsina ta jaddada aniyarta na kakkabe rashin tsaro da ya addabi jam'ar da ke kauyuka da birnin jihar, tare da bunkasa noma.
A wannan labarin, mazauna unguwar Zango dake karamar hukumar Rimin-gado a Kano sun shiga tashin hankali bayan wani al'amari da ya afku a garin a ranar Asabar.
Jam’iyyar adawa ta APC a Kano ta bayyana cewa za ta sa ido kan yadda gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta yi amfani da tallafin gwamnatin tarayya a jihar.
A wannan rahoton, kungiyar Northern Elders Forum ta bayyana damu wa kan halin da jami'an rundunar sojin ruwa na kasa, Seaman Abbas Haruna ke ciki.
A wannan labarin, hukumar tsaron kasar nan (DHQ) ta bayyana cewa labarin wata matar sojan ruwa, Hussaina ya zo mata ma zargin yi wa mijinta rashin adalci
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta rage kudin fom din tsayawa takara a zaben kananan hukumomin jihar dake tafe a watan Oktoba
A cikin wannan labarin za ku ji cewa hukumar bayar da agajin gaggawa ta SEMA ta bayyana ceto mutane 3,682 da ambaliyar ruwa ta tare a jihar Borno.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ruwan da ke shiga madatsar Alau ne ya fi karfinta, wanda ya sa ta fara neman hanyar fita zuwa cikin gari ta sama.
Aisha Ahmad
Samu kari