Aisha Ahmad
3656 articles published since 27 Mar 2024
3656 articles published since 27 Mar 2024
APC ta fara zage damtse kafin zaben 2027. Jam'iyyar ta rasa Adamawa a zaben 2023. Ankafa kwamitin mutum takwas domin daidaita 'yan jam'iyyar kafin zaben.
Matasan Arewa sun ce ba dai-dai ba ne sukar Barau I Jibrin. Mataimakin shugaban majalisa ya na shan suka a kan goyon bayan kudirin harajin Bola Tinubu.
Bama bamai sun tashi a jihar Zamfara. Wannan ne karo na 3 da bam ke tashi a jihar. Ana zargin yan ta'adda sun dasa su a kan titunna 3 a jihar a cikin makon guda.
"Dole ne gwamnonin Arewa su farka." Tsohon dan takarar shugaban kasa ya ce kudirin harajin Tinubu ya bankado matsalolin Arewa, kuma ya dace a magance su.
Sojojin kasar nan sun fara sharbar romon zanga-zanga. Ma'aikatar tsaro ta sanar da cewa an fara biyan sojojin hakkokinsu. Lamarin ya faru bayan sun yi zanga-zanga.
EFCC ya yi martani a kan labarin kai samame gidan dan majalisar Kaduna, Bello El Rufa'i. Martanin na zuwa bayan rahoton kama N700bn a gidan dan majalisar.
CBN ya yi karin haske kan shirin ritayar ma'aikata 1000. Bankin ya musanta cewa shi ya tilasta masu ajiye aiki. Sannan ya fadi dalilin ware N50bn kudin sallama.
LP ta fusata da ficewar 'yan majalisa hudu daga cikinta. Kakakin majalisa. Jam'iyyar ta ce abin da su ka yi ya saba doka. Ta fadi matakin da za ta dauka.
Kamfanin TCN ya ce matsalar wuta na shirin zama tarihi. An fara aikin inganta tashoshin lantarki a kasar nan. Kamfanin ya fara aiki daga jihar Legas.
Aisha Ahmad
Samu kari