Aisha Ahmad
3656 articles published since 27 Mar 2024
3656 articles published since 27 Mar 2024
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun yi koken cewa hauhawar farashi a kasar ya shafe su, saboda haka ne suke bukatar a sahale masu karin farashin waya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya ziyarci tsofafffin shugaban kasan mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, da tsohon gwamnan jihar, Mu'azu Babanguida.
Sanata Orji Kalu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa akwai shiryayyun matakai da gwamnatin Bola Tinubu ke dauka wajen kakkabe yunwa da ta yi katutu a kasa.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta zargi tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi da yin soki burutsu a kan salon mulkin Bola Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana nasarar damke wata matashiya, Shamsiyya Adamu da ta kware wajen satar wayoyin hannu tare da masu ba da gudunmawa.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya gaggauta gayyatar tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo bayan zargin cewa kila matatun da aka gyara ba sa aiki.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa a kan yadda ilimi ke ci gaba da barbarewa a Najeriya, inda ta nemi gwamnati ta magance matsalar.
Abubuwa da dama sun ja hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar da ake bankwana da ita, musamman ta fuskar jam'iyyun adawa masu son kwace mulki daga APC.
Shugaban Majalsar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana cewa jama'a za su ji dadin mulkin Bola Ahmed Tinubu da zarar an amince da kudirin harajin da ya gabatar.
Aisha Ahmad
Samu kari