Ahmad Yusuf
11857 articles published since 01 Mar 2021
11857 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar NRM ta ayyana jaruma Esther Okereke a matsayin wacce za ta gwabza a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 bayak cimma matsaya a tsarin masalaha.
Rahotanni daga wani kauye a karamar hukumar Dutsinma sun nuna cewa akalla mutane 16 ne suka mutu a wani harin yan bindiga bayan sallar Juma'a a Katsina.
Jam'iyyar ADC ta bayyana cewa galibin yan Najeriya sun dawo da rakiyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu saboda matsin rayuwa, wahala da katsslar tsaro.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta NDC da magoya baya a jihar Zamfara sun cimma matsayar tsaida Sanata Kabiru Marafa takarar gwamna a babban zaben 2027.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki tsohon ubangidansa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya jingine duk wani sabani, ya tabo a hada kai wajen gina al'umma.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a daina batun waye ubangidan wani a siyasar jihar Kano, ya ce da na iya fin ubanss daukaka.
Yar gwagwamaya kuma sananniyar mai goyon bayan Peter Obi, Aisha Yesufu ta sanar da janye wa daga neman takarar sanata mai wakiltar Abuja a jam'iyyar NDC.
Wata mace daya tilo da ta nemi tikitin takarar shugaban kasa s jam'iyyar DLA, Abisayo Busari ya nemi a maida kata da kudik fam dik da ta daya cikin gaggawa.
Jam'iyyar APGA ta bayyana Nazir Dahiru Bauchi a matsayin matashi mai himma, wanda ke da kwarewa da gogewar harkokin shugabanci domin sauya fasalin Bauchi.
Ahmad Yusuf
Samu kari