Ahmad Yusuf
11621 articles published since 01 Mar 2021
11621 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya ci gaba da karaunsa na digiri na uku a jami'ar Uyo, ya buƙaci matasa su tashi tsaye su nemi abin dogaro da kai.
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Kano ta soke naɗin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano na 16, ta ce dokar masarauta 2024 na nan daram.
Wani rahoto ya bankaɗo yadɗa ƴan siyasada ƴaƴansu da matansu suka mallaki manya manyan kadarori a Dubai, ana ƙiyasin gidajen sun kai darajar N1.49trn.
Gwamnatin Jigawa ta fara ɗaukar matakan yadda za ta sayi jami'ar Khadojah ta dawo hannun gwamnatin jihar domin faɗaɗa hanyoyin neman ilimi ga al'umma.
Ma'ajiyin kungiyar kwadago ta ƙasa ta roki Bola Ahmed Tinubu ya zauna da ƴan kwadago su yi amfani da alkaluman NBS wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashi.
Akalla mutane 8 ake fargabar sun rasa rayuwarsu yayin da wani gini ya rufta kan ma'aikata da masu fakewa ana tsaka da ruwan sama a Kuntau a cikin birnin Kano.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu sakamakon haɗarin tirela a Kano.
Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ya ce zai bi al'adar jihar Jigawa wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati, ya ce ba su fara tattaunawa ba.
A ranar Alhamis, 27 ga watan Yuni, 2024 kimar kudin gida Najeriya watau Naira ta kara yi ƙasa a kasuwar hada-hadar nusayar kuɗi ta NEFEM, ta dawo N1510/$.
Ahmad Yusuf
Samu kari