Ahmad Yusuf
11618 articles published since 01 Mar 2021
11618 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban kungiyar gwamnonin APC ta Najeriya kuma gwamnan jihar Imo, Hop Uzodima ya haɗa Bola Tinubu da tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim.
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume da kusan duka ministoci da mai bada shawara kan tsaron ƙasa, Nuhu Rabadu na ganawa kan shirin matasa na zanga-zanga.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya roki matasan Najeriya su janye zanga zangar da duek shirin yi a wata mai zuwa, ya ce zai magance dukkan damuwarsu.
Jim kaɗan bayan sanatan LP ya koma APC, Hon Salman Idris na jam'iyyar ADC daga jihar Kogi ya sanar da bin sahunsa zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya ranar Talata.
Shugaban APC na rikon kwarya a jihar Rivers, Cif Tony Okochaya musanta raɗe raɗin da ke yawo cewa Nyesom Wike na da ta cewa a zartar da matakai a jam'iyyar.
Iyalan tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja, Janar Sani Abacha sun yi rashin nasara a ƙarar da suka maka gwamnatin tarayya kan wasu kadarorinsu da ke Abuja.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta tabbatar da cafke wani da ake zargin kasurgumin ɗan garkuwa da mutane ne a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu.
Majalisar dattawa da kungiyar mata ta ƙasa sun bukaci a sanya ƴan aikin gida a tsarin sabon mafi karancin albashi na kasa wanda aka amince da shi kwanan nan.
Ahmad Yusuf
Samu kari