Abdullahi Abubakar
7737 articles published since 28 Afi 2023
7737 articles published since 28 Afi 2023
A cikin 'yan kwanakin nan, darajar naira na tashi ta kuma fadi saboda yanayin kasuwa yayin da ta sake farfadowa a ranar Talata 30 ga watan Afrilu da 1.98%.
A Nahiyar Afirka akwai kasashe da dama da ke da masu amfani da harshen Hausa wandanda suka yi tashe dalilin harkokin kasuwanci da kuma sana'o'i da suka kware.
Bayan dawowa Majalisar Dattawa da aka sabunta a yau Talata 30 ga watan Afrilu, wasu sanatoci sun ba hammata iska kan yadda tsarin wurin zama ya ke.
Fitattun mawakan kudancin Najeriya, Davido da Wizkid sun sake kwaɓewa a kafofin sadarwa inda suka yi ta jifan junansu da munanan kalaman batanci.
An shiga wani irin yanayi bayan 'yan bindiga sun sake ajalin wasu mutane 10 a ƙananan hukumomin Agatu da Gwer ta Gabas da ke jihar Binuwai a Arewacin Najeriya.
Mai Shari'a, Farouk Adamu, shugaban kwamitin binciken shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya ce za su yi duba na musamman kan zargin badakalar da aka tafka.
Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa kaso 76% daga cikin dalibai kusan miliyan biyu da suka rubuta jarrabawar UTME sun gaza cin maki 200.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, akwai alamu wasu jiga-jigan APC za su iya bijirewa Shugaba Bola Tinubu a zaben saboda wasu matsaloli da ke faruwa.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya tabbatar da cewa dole 'yan Najeriya su amince da karin kudin wuta ko kuma kasar ta fada mummunan yanayi na duhu.
Abdullahi Abubakar
Samu kari