Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
An yi jana'izar matasan da halarci taron Zikirin kasa a jihar Bauchi 25 da yan bindigan kabilar Irigwe suka hallaka a Gada-biyu, karamar hukumar Jos ta Arewa.
Wasu yan bindiga da ake zargin Kiristoci ne sun kai wa Musulmai matafiya 90 hari a jihar Plateau ranar Asabar, akalla mutum 22 sun mutu, yan sanda suka tabbatar
Watanni uku bayan gwanonin Najeriya sun bukaci gwamnati tarayya ta kara farashin man fetur zuwa N380, gwamnati ta jaddada cewa har yanzu tana tattaunawa da yan.
Cutar Marburg ta samo asali ne daga biranen Marburg da Frankfurt da kuma Belgrade a kasar Yugoslavia a shekarar 1987. A cewar WHO, cutar ta samo asali ne daga.
Rundunar Sojojin Najeriya tare da hadin kan sauran jami'an tsaro a kudu maso gabas inda suka hallaka kwamandan IPOB da yaransa biyar bayan artabu da sukayi.
Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare, ya yi kira ga matasa marasa aikin yi a kasar nan suyi hakuri da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari. Ya bayyana hakan.
Ota, Ogun - Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon sakataren gwamnati, Alhaji ahmad Joda, da sauran manyan sakatarorin din-din-din
Wata dalibar JSS 1, Gift Agenoisa, ta shigar da makarantar da take zuwa Mary Immaculate Secondary School, dake Ado- Ekiti, gaba kuliya, kan bulalan da akai mata
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gidan Najeriya bayan zaman ganin Likita na kimanin makonni biyu da yayi a birnin Landan, kasar Birtaniya a yau Juma'a.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari