Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Biyo bayan kalaman jama'a kan zaman da jigogin APC suka yi idan akayi kalaman suka ga shugaba Muhammadu Buhari, tsohon gwamnan Adamawa, Jibrilla Bindow, ya kare
Kakakin gamayyar kungiyoyin Arewa CNG, Abdul-Azeez Sulaiman, ya bayyana cewa a ra'ayinsa, idan DCP Abba Kyari ya san yana da gaskiya ya mika kansa ga Amurka.
Fadar Aso Rock, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce sam bata shirya kafa wani sabon dokar kulle ba duk da dawowar cutar COVID-19 karo na uku a fadin tarayyar.
Hukumar tabbatar da bin koyarwan addinin Musulunci ta Hisbah a jihar Kano ya samu na ta kotun mai zaman kanta. BBC ta ruwaito Kwamdanda Hisbah ta Kano, Sheikh.
Wani mara lafiya ya kamu da wata cutar Marburg a kasar Guinea kuma ya mutu, a cewar jawabin da kungiyar lafiyar duniya ta saki ranar Litinin, 9 g Agusta, 2021
Kotu ta bada umurnin jefa wata manajar banki gidan gyara hali a tsawon shekaru biyar kan laifin rashawa da alnundahana a jihar Bauchi, Arewa maso gabashin Najer
Yan kungiyar Taliban zasu iya kwace babbar birnin Afghnistan, Kabul, nan da kwanaki 90 sabanin yadda akayi tunani a baya, Reuters da Washington Post suka ruwait
Abuja - Wani rahoton Vanguard ya nuna cewa akalla lauyoyin Arewacin Najeriya 31 sun alanta niyyar tsayawa mataimakin kwamishanan yan sanda Abba Kyari a kotu.
Gwamnatin tarayya ta amince da dawo da tsarin biyan kudin 'Toll Gate' na karban kudin hannun motoci a manyan titunan Najeriya, hadimin shugaban kasa, Tolu Ogunl
Abdul Rahman Rashid
Samu kari