Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a, JAMB, ta bayyana cewa jami'ar Ilori da jami'ar Legas, Akoka ne jami'o'i biyu da dalibai sukafi neman shiga a Najeriya.
Mataimakin dirakta a hukumar cigaban fasahar ilmin halitta watau National Biotechnology Development Agency (NABDA), Mr Christopher Orji, da alamun ya halaka.
Babban hadimin shugaban kasa kan lamuran jama'a, Ajuri Ngelale, yace wasu yan Najeriya kullum sun kiran shugaba Muhammadu Buhari da sunan mai nuna kabilanci.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce bisa abubuwan da yan bindiga ke yi da kuma bayanan da yake samu, da ya sani bai yi sulhu da yan bindiga a baya.
Yan kwallon Najeriya Super Eagles na karawa da yan kwallon kasar Cape Verde yanzu haka a babban filin kwallon dake Cape Verde. An fara wasan misalin karfe 5 na
Kabir Muhammad, Yayan sakataren gwamnatin jihar Katsina, SSG Muhammad Inuwa, da aka sace ranar Larabar da ta gabata, ya samu yanci bayan kwanaki shida a tsare.
Cikin yunkurin kawo karshen matsalar tsaro, Gwamnan jihar Katsina, Malam Aminu Bello Masari, ya haramta sana'ar cajin waya a kananan hukumomi 18 cikin 34 na jih
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe akwatin zabe kujerar shugaban karamar hukumar da kuma na kansila a mazabar gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed AlbdulKadir, ya shirya liyafar cin abincin dare na daurin auren diyarsa, Hauwa, da dan Sarkin Azara, Lawal Adamu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari