Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara

Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara

  • Yar gwamnan Bauchi ta auri 'dan Sarkin Azara na jihar Nasarawa
  • An yi daurin auren ranar Juma'a, 3 ga watan Satumba, 2021
  • Gwamnan ya shirya liyafar cin abincin dare ga manyan jiga-jigan siyasa

Bauchi - Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed AlbdulKadir, ya shirya liyafar cin abincin dare na daurin auren diyarsa, Hauwa, da dan Sarkin Azara, Lawal Adamu.

Manyan jiga-jigan yan siyasa sun hallarci liyafar mai armashi.

Daga cikin manyan da suka hallara akwai gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, wanda ya saki hotunan liyafar.

An yi daurin auren diyar gwamnan ne ranar Juma'a.

Yace:

"Daren jiya, na samu karamcin zama uban taro a taron liyafar abincin daren aure, Dr. Hauwa Bala Mohammed, da mijinta Mohammed Lawal Adamu."

Kara karanta wannan

Yanzu-yanzu: Yan majalisar Anambra na jam'iyyar APGA guda 6 sun sauya sheka zuwa APC gabanin zaben gwamna

Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan; tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, dss.

Kalli hotunan:

Kauran Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara
Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara Hoto: Seyi Makinde
Asali: Facebook

Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara
Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara Hoto: Seyi Makinde
Asali: Facebook

Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara
Gwamnan Bauchi ya aurar da diyarsa Hauwa ga dan Sarkin Azara, Hotunan manyan da suka hallara Hoto: Seyi Makinde
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng