AN TASHI: Nigeria 2-1 Cape Verde (Wasan kwallon fidda gwanin gasar Qatar 2022)

AN TASHI: Nigeria 2-1 Cape Verde (Wasan kwallon fidda gwanin gasar Qatar 2022)

  • Yan kwallon Najeriya Super Eagles na karawa da yan kwallon kasar Cape Verde yanzu haka a babban filin kwallon dake Cape Verde.
  • An fara wasan misalin karfe 5 na rana
  • Wannan shine wasa na farko a jerin wasannin fidda gwanin zuwa gasar kofin duniya da za'abuga a 2023

KAI TSAYE: Nigeria 2-1 Cape Verde (Wasan kwallon fidda gwanin gasar Qatar 2023)
KAI TSAYE: Nigeria 2-1 Cape Verde (Wasan kwallon fidda gwanin gasar Qatar 2023)
Asali: Getty Images

AN TASHI: Nigeria 2-1 Cape Verde (Wasan kwallon fidda gwanin gasar Qatar 2022)

Najeriya ta samu nasarar cinye wasanninta biyu na farko a jerin wasannin fid da gwanin gasar kofin duniya da za'a buga a 2022 a kasar Qatar

An cire Ahmed Musa, Tony Onyekuru ya shigo

Bayan taka leda na tsawon mintuna 80, an sauya Ahmed Musa. Tony Onyekuru ya maye gurbinsa

Najeriya ta kara zura kwallo guda

A dai dai minti na 75, dan kwallon kasar Cape Verde ya ci gida, garin zurawa mai tsaron gidansu baya kwallon ta shige raba

Najeriya ta rama

A minti na 29, Dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya ramawa Najeriya, yanzu ana 1-1

Cape Verde ta fara ci

A minti 19 da fara wasa, yan kwallon Cape Verde sun zirawa Najeriya kwallo guda

Online view pixel