Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya nada Sarkin Kano an 14, Muhammadu Sanusi na biyu, a matsayin sabon Cansalan Jami'ar jihar Kaduna KASU a ranar Asabar.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya na shirye-shirye samar da isasshen wutan lantarki ga yan Najeriya nan da shekarar 2030.
Wasu gungun yan ta'addBoko Haram sun garzaya Kaduna daga Arewa maso gabas domin fara horar da yan bindiga masu garkuwa da mutane a Arewa maso yammacin Najeriya.
'Yar wasar kwaikwayo na masana'antar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi magana kan dambarwar da ke tsakaninta da shahrarren dan wasa kuma mawaki, Adamu A. Zango.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Ondo sun damke wata karya mai suna Charlie kan laifin cizon wani dalibin jami'ar Adekunle Ajasin, Akungba-Akoko a azzakari.
A ranar Juma'a, 24 ga Satumba, Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi gaban shugabannin duniya a taron gangamin majalisar dinkin duniya UNGA76 dake gudan
Farfesa Babagana Zulum na jihar Borno ya fita daban cikin sauran takwarorinsa wajen nuna kwarewa tabbatar da ma'aikatan jiharsa na aiki kamar yadda ya kamata.
Daga cikin yunkurin cigaba da dabbaka koyarwan mu'assasiKanal Sanders, Shahrarren Kamfanin KFC Nigeria ya shigo birnin Kano domin jin dadin al'ummar kasar Dabo.
Ma'aikatar ilmin Najeriya (MoE) ta haramtawa daliban ajin SS1 da SS2 a makarantun Sakandare zama jarabawan waje (external) na WAEC, NECO da NABTEB daga yanzu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari