Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya

  • Shugaba Buhari ya taso daga tashar jirgin JFK dake New York da yammacin nan
  • Buhari ya tafi Amurka tun ranar Lahadi don halartan taron Majalisar dinkin duniya
  • Ana sa ran Shugaban zai dira Najeriya cikin dare ko gab da wayewar

Amurka - Bayan kwashe mako daya a birnin New York a Amurka, Shugaba Muhammadu Buhari ya hau jirginsa Eagle 001 domin dawowa gida Najeriya.

Hadiminsa, Buhari sallau, ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook.

Buhari ya halarci taron majalisar dinkin duniya UNGA76 ne wanda aka fara ranar Talata.

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabinsa na musamman a majalisar ranar Juma'a, 24 ga Satumba 2021.

Gabanin tasowarsa, Buhari ya yi ganawar diflomasiyya da Firai Ministan kasar Netherlands, H.E. Mark Rutte.

Sannan ya gana da jakadar Amurka a majalisar dinkin duniya, Linda Thomas-Greenfield.

Kara karanta wannan

Zamu samawa yan Najeriya milyan 20 wutan lantarki nan da 2030, Buhari

Hakazalika kuma ya kai ziyara na musamman ga mataimakiyar Sakatare-Janar, Amina Mohammed.

Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya
Hoto: Mark Garten
Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya Hoto: Mark Garten
Asali: Facebook

Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya
Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya Hoto: Mark Garten
Asali: Facebook

Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya
Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya Hoto: Mark Garten
Asali: Facebook

Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya
Da duminsa: Bayan mako daya a Amurka, Buhari na kan hanyarsa ta dawowa gida Najeriya Hoto: Buhari Sallau

Asali: Legit.ng

Online view pixel