Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci da kuma gayaran tarbiyya watau Hisbah ta jihar Kano ta bayyana usulubin da take bi wajen gudanar da ayyukanta..
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mr Femi Adesina, ya bayyana cewa an kai hari makarantar horon Soji NDA ne domin nuna cewa gwamnatin Buhari da Soji sun gaza.
Gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi, a ranar Juma'a ya kammala ginin Masallatai biyu dake garin Nsukka da aka lalata lokacin zanga-zangar EndSARS a shekarar.
Wasu fusatattun matasa sun kona Masallatai biyu tare da kona shaguna goma sha hudu 14a kasuwar kayan gine-gine dake karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Plateau.
Sunaye da hotunan jami'an Sojin Amurka 13 da suka rasa rayukansu a harin kunar bakin wake da yan ta'addan ISKP suka kai wajen tashar jirgin Kabul ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya gana da daliban makarantar Islamiyyar Salihu Tanko, dake Tegina, kuma an mikasu ga iyayensu a yau Juma'a, 27 ga wata
Shugaban jam'iyyar People’s Democratic Party PDP, Uche Secondus, da dimbin magoya bayansa sun dira hedkwatar jam'iyyar. Wadata Plaza. dake birnin tarayya Abuja.
Akalla dakarun Sojin Amurka 12 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin wake da ake zargin yan ta'addan ISIS suka kai tashar jirgin saman Afghanistan.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takaran kujeran shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da yasa ya dade ba ya Najeriya tun bara 2020.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari