Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shahrarren Malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya sake kira ga gwamnatin tarayya cewa ta rungumi sulhu da yan bindiga saboda yaki ba zai kawo karshen matsalar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kabilar Igbo a matsayin wadanda ke rike da akalar tattalin arzikin Najeriya saboda haka yana mamaki ace sun son ballewa.
Wani dan Najeriya mai shekara 9 da haihuwa, Munir Muhammad Sada, ya rattafa hannu kan kwantiragin taka leda da daya daga cikin manyan kungiyoyin kwallin duniya.
Katsina - Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da samfurin sabbin kalolin fentin da ake son masu ababen hawan haya suyi wa motoci da kurkurorinsu (Keke Napep).
Shahrarren Malamin addini kuma Sakataren Janar na Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqamatus-Sunnah, Malam Kabiru Gombe, yayi barazanar shigar da tsohon kwamishanan.
An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jihar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa alaka da ar
Hukumar Sojin Najeriya ta samu nasarar damke kasurgumin dan Boko Haram a Arewa maso gabas kuma ta kai simame ma'ajiyar sinadaran hada bama-bamai a Borno da Yobe
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, ya yi alkawarin taimakawa gwamnan jihar imo, Hope Uzodinma, wajen kawo cigaba jiharsa ta hanyar samar da ayyuka.
Labarin da ke shigo mana da dumi duminsa na nuna cewa Sarkin Sudan na masarautar Kontagora a jihar Neja, Alhaji Saidu Umaru Namaska, ya rigamu gidan gaskiya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari