Kaduna - Bayan shekaru shida na karatu da horo, jami'ar Sojojin Najeriya (NDA) dake jihar Kaduna ta yaye daliban kas ta 68 su guda Dari biyu da sittin ranar Asabar, 9 ga Oktoba, 2021.
An yi bikin Faretin ne a hedkwatar NDA dake jihar Kaduna.
Shugaba Muhammadu Buhari ne babban bako na musamman a bikin.
Fadar shugaban kasa ta saki hotunan bikin .
Daga cikin wadanda ke hallare a taron kawai shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; Sarkin Zazzau, Amb Bammali, dss.
Kalli hotunan bikin:
Hotuna masu kayatarwa na bikin yaye daliban makarantar Soji NDA da akayi ranar Asabar
Hoto: Aso Rock Villa Asali: Facebook

Asali: Legit.ng