An sace wayar wanda aka nada don kawo karshen matsalar satar waya a Kano

An sace wayar wanda aka nada don kawo karshen matsalar satar waya a Kano

Wasu batagari sun yi awon gaba da wayar Salulan Abdulsalami Kamfa, sabon kwamandan yan bangar da aka nada kwanan nan don kawo karshen matsalar sata da kwacen waya a Unguwar Ja'en dake Kano.

BBC Hausa ta ruwaito cewa kwamanda Kamfa ya lashi takobin cewa lallai sai ya kawo karshen matsalar sace-sace da kwacen waya.

Ya tabbatar da cewa akwai jar aiki gaban sa.

An sace wayar wanda aka nada don kawo karshen matsalar satar waya a Kano
An sace wayar wanda aka nada don kawo karshen matsalar satar waya a Kano Hoto: BBC Hausa
Source: Facebook

Source: Legit

Online view pixel