Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Ana sauran wata daya daidai da zaben gwamnan jihar Anambra, hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta (INEC) ta saki sunayen yan takaran zaben Nuwamb na karshe.
Akwai wani abu da yake yaɗuwa yanzu a duniyar samari da ƴan mata ko bazawari da bazawara, na yin sharholiya da iskanci, da lalata tsakanin su kafin a yi aure.
Marubuci dan asalin kasar Tanzania amma mazaunin kasar Birtaniya wanda ya karantar a jami'ar Bayero dake Kano ya ci kyautar lambar yabon Nobel na Adabi wannan.
Kwanaki biyar bayan harin da yan ta'addan Boko Haram suka kaiwa yan ta'addan ISWAP inda suka hallaka mutum 24 cikin, yan ta'adda sun sake karkashe juna a Borno.
Komai ya kankama domin gabatar da kasafin kudin 2022 a gaban yan majalisar wakilai da na dattawa a hade. Ana sa ran zai isa majalisar misalin karfe 11 na safe.
Babbar kotun tarayya dake zaune a Abuja ta yanke wa Faisal, dan gidan AbdulRasheed Maina, tsoohon shugaban hukumar fansho, hukuncin shekaru 14 a gidan gyara hal
Ministar Kudi, Kasafin Kudi da shirye-shiryen kasa, Hajiya Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa majalisar zartaswar ta amince da kasafin kudin N16.39tr na 202
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2022 ga hadin gwiwar majalisar dokokin kasar a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba, 2021.
Rahoton 'States of States' na 2021 da kamfanin BudgIT ta wallafa ya nuna jerin jihohin Najeriya goma da aka fi fama da bakin talauci da rashin daidaito a Najeri
Abdul Rahman Rashid
Samu kari