Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Jakadiyar Najeriya a kasar Burkina Faso, Ramatu Ahmed, ta ce akalla yan matan Najeriya 10,000 ke aikin karuwanci a kasar Burkina Faso.
Tsohon sarkin Bakura a jihar Zamfara, Hassan Marafa, ya zama sabon mataimakin shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Zamfara.
Rikici ya barke tsakanin Sanata Elisha Abbi da gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri, kan zaben kananan hukumomin jihar inda aka hana wasu takara karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP.
Hukumar yan sanda a jihar Ekiti ta bayyana cewa ta damke wani matashi dan shekara 24 mai suna, Ebenezer Olurunleke, kan zargin kisan yayansa tare da wasu abokansa guda uku.
Kakakin majalisar dattawa, Femi Gbajabiamila, ya nada diyar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, kuma surukar tsohon gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi, Fatima Ganduje-Ajimobi, a matsayin hadimarsa kan kungiyoyin fafutuka
Hukumar yan sandan jihar Kano ta bayyana yan daba 100 da aka damke kan laifuka daban-daban da suka aikata, Kwamishanan yan sandan jihar, Ahmed Iliyasu, ya laburta.
Injiniya Musa Wada ya lashe zaben fidda gwanin gwamnan jihar Kogi na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben da aka gudanar yau Laraba, 4 ga watan Satumba, 2019.
Duk da jawaban da gwamnatin tarayya tayi kan mayar da martani kan abinda ke faruwa a kasar Afrika ta kudu ta hanyar kai hare-hare kamfanonin yan kasar dake Najeriya, wasu fusatattun matasa sun bankawa ofishin kamfanin sadarwa
A ranar Litinin, jami'an hukumar yan sanda a jihar Katsina sun damke wasu matasa maras ji da aka fi sani da 'Kauraye' masu tayar da zaune tsaye a cikin kwaryar jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari