Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Kotun daukaka kara dake zaune a jihar Kaduna a ranar Litinin ta fitittiki dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltan mazabar Tudun Wada/Doguwa kuma shugaban masu rinjaye a majalisa, Alhassan Ado Doguwa.
Kakakin hukumar yan sandan jihar Legas, Bala Elkana ya bayyana cewa matar da aka damke da mijinta suna kokarin tafiya da wasu yara biyu garin Onitsha siya sukayi.
Sifejo Janar na hukumar yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu, ya ce hukumar za ta tur jami'an yan sanda 66,341 domin tsaron ranar 16 ga Nuwamba da za'a gudanar da zaben gwamnan jihar Kogi da Bayelsa.
A daren Alhamis, 31 ga Agusta, 2019, gobara ta lashe kasuwar sayar da wayoyi da aka fi sani da Kasuwa Jagwol dake Maiduguri, birnin jihar Borno.
Gwamnan jihar Kaduna , Nasir Ahmed El-Rufai, tare da mataimakiyar, Dakta Hadiza, sun karbi bakuncin mai martaba sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III, a gidan gwamnatin jihar Sir Kashim Ibrahim House.
Hukumar yan sandan jihar Ogun ta damke wata mata mai suna Falilat Olatunji da laifin satar jariri dan wata hudu a jihar. A cewar kakakin hukumar yan sandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi, an damke matar ne bayan wani makwabcinta ya
Da yammacin Alhamis, Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin Makkah, domin gabatar da ibadar Umrah bayan kammala halartan taron sanya hannu jari na tsawon kwana uku a birnin Riyadh.
A ranar Alhamis, shugaba Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da Yariman Saudiyya mai jiran gado, Mohammed bin Salman, a Riyadh, babbar birnin kasar Saudiyya.
Akalla mutane 65 sun rasa rayukansu yayinda da yawa sun jikkata sakamakon fashewar tukungar gas cikin jirgin kasan mahajjata a kasar Pakistan ranar Alhamis.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari