Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Wani kamfani ya kaddamar da hada fensira a Najeriya ta hanyar amfani da tsaffin jaridu. Ministan Kimiya da fasaha, Ogbonnaya Onu, ya ce kamfanin na fa ikon hada fensira dozin milyan 2.4 a shekara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban filin jirgin saman Sochi, kasar Rasha domin halartan taron kwana 3 na hadin gwiwar Rasha da nahiyar Afrika, inda za'a tattauna kan zaman lafiya, tabbatar da tsaro da cigaba.
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa sabbin jiragen kasa 20 za su shigo Najeriya domin safarar jama'a a filin jirgin kasa Abuja/Kaduna da Lagos/Ibadan nan da makonni shida masu zuwa.
Jirgin shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja zuwa birnin Sochi, kasar Rasha domin halartan taron hadin gwiwar nahiyar Afrika da kasar Rasha.
Inna Lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa babban yayan ministan sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami, rasuwa a ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, 2019.
An rantsar da Mista Edward Onoja a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kogi a ranar Litinin, 21 ga Oktoba a gidan gwamnatin Lugard House dake Lokoja, babbar birnin jihar.
Ma'aikatan gidan Zoo na jihar Kano sun bayyana cewa idan hanyoyin da ake bi na damke Zakin da ya kwace ranar Asabar ya gagara, za'a harbe dabban domin kare rayukan jama'a. Daily Nigerian ta ruwaito.
Wani sabon bincike ya nuna cewa manoma sun fi sauran gama garin jama'a yin jima'i - saboda bincike ya nuna cewa kashi daya bisa uku na manoma suna jima'i akalla sau daya a rana.
An saura wata daya gudanar da zaben jihar, an tsige mataimakin gwamnan jihar Kogi, Simon Achuba. Majalisar dokokin jihar sun tsige Mista Achuba ne a Lokoja, babbar birnin jihar, ranar Juma'a 18 ga Oktoba, 2019.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari