Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Da alamun akwai rashin jituwa a gwamnatin jihar Zamfara karkashin gwamna Muhammad Bello Matawalle, yayinda kwamishanoni biyu da mai bada shawara daya sunyi murabus makonni biyu bayan rantsar da su.
Tsohon ministan tsaro, Janar TY Danjuma, ya ce idan ya fallasa abubuwan da ke faruwa a kasar nan, yan Najeriya ba zasu iya bacci ba.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Alhamis ya bayyana cewa ya samu wasika daga kungiyoyin fafufutuka 35 inda suka bukaci a kwancewa sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu rawani kan rashin biyayya.
Wata kotu dake zamanta a Kasuwan Nama, birnin Jos a ranar Alhamis, ya yankewa wani matashi dan shekara 22, Yusuf Musa, hukuncin daurin shekara daya a gidan gyara hali.
Ma'aikatar kiwon lafiyan tarayya za ta kashe milyan arba'in wajen siyan keken a daidaita sahu na daukan marasa lafiyan gaggawa ga wani asibiti a jihar Benue.
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya ce da maigidansa ya dade a mulkin soja da yayi a 1983, da Najeriya ta fi haka cigaba.
A ranar Litinin, Wani jami'in hukumar hana almundhana da yiwa tattalin arzikin zagon kasa EFCC, Mohammed Goji, ya bayyanawa kotu cewa Faisal Maina, yaron tsohon shugaban kwamitin gyara harkar fansho, Abdulrashid Maina, ya cire N
Sabanin abinda suka sanar da sauran gwamnonin cewa za'a zo ganawa da shugaba Buhari, ashe gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i; gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi; gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu da gwamnan jihar Jigawa, Badaru
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, ta saki bama-baman kalamai kan mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari