Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya shagon duniya, Anthony Joshua, murnan nasara a damben da ya gudana a daren Asabar tare da dan kasar Mexico, Andy Ruiz.
A makonnin baya, tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Abubakar Yari, ya rubuta wasika ga gwamnan jihar, Muhammad Matawallen Muradun, kan rike masa kudin alawus dinsa na milyan goma kowani wata.
Shafin 'Babycenter' da ya shahara da tattara sunaye 100 da akafi sanyawa sabbin jarirai maza da matan da aka haifa a kasar ya fitar da na shekarar 2019.
Lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ofis a shekarar 2015, ya bayyana cewa zai yi yaki da cin hanci da rashawa. Tsakanin 2015 da ya hau mulki zuwa yanzu, wasu tsaffin gwamnoni kuma mambobin jam'iyyar APC sun shiga gidan ya
Labarin da muke kawo muku da dumi-duminsa shine babbar kotun tarayya dake zaune a Kaduna ta bada umurnin dauke shugaban kungiyar mabiyar akidar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, daga ofishin hukumar DSS.
Hankula sun tashi a kauyen Iyere dake karamar hukumar Atakumosa West ta jihar Osun a ranar Litinin inda akalla mutane uku suka rasa rayukansu sakamakon rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarabawa.
Shararren shehin malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya aika sakon shawara da gargadi ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, kan kokarin dawo da masarautu hudu da kotu ta soke, BBC ta ruwaito.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sunan sabon shugaba da mambobin hukumar jin dadin lahazai NAHCON majalisar dattawa domin tabbatar da su.
Gwamnatin tarayyya ta bayyana cewa an gani daruruwan gidajen mai da aka gina musamman don fasa kwabrin man fetur a iyakan Najeriya da Nijar dake Magama Jibiya, jihar Katsina.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari