Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya CAN, a karamar hukumar Michika ta jihar Adamawa, Rabaran Lawan Andimi, da yan Boko Haram suka sace ya yi kira gwamnan jihar, Ahmadu Fintiri, ya cecesa.
Kofofin Kano guda goma sha uku, sun samo asali fiye da shekaru dubu da suka wuce, tun zamanin Bagauda wanda ya fara gina kofofin Kano, wato zamanin Sarki Warisi, wanda shine ya fara gina Badala.
Shugaban Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya nisanta kasan daga Sanata Shehu Sani wanda ke tsare a yanzu a ofishin hukumar hana almunndahana da yiwa tattalin arzikin kasa EFCC.
Kwamandan Sojin yankin Kerman na kasar Iran, Gholamali Abuhamzeh, ya bayyana cewa kasarsa ta gano akalla wurare 35 da za ta kai harin ramuwar gayya ga Amurka kan kisan Qassem Soleimani.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa wata mata mai dauke da cikin watanni takwas rasuwa dalilin saran maciji da sukayi gamo a Ban daki a unguwar Kinkinau, jihar Kaduna. Rariya ta ruwaito.
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC a ranar Asabar ta sanar da karin farashin wutan lantarkin fadin tarayya fari daga ranar 1 ga watan Junairu, 2020.
Umar Kabir daga jihar Kaduna da Diya’atu Sanni Abdulkadir daga jihar Kano sun zama gwarazan shekara a gasar Musabaqar Al-Kur'ani kasa karo na 34 da aka kammala yau Asabar, 4 ga watan Junairu, 2020 a jihar Legas.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tsokaci kan yunkurin janye jami'an Sojoji daga garuruwan da aka samu sauki bayan rikice-rikice.
Gwamnatin jihar Neja ta dauki sunayen yara Almajirai akalla 7000 karkashin shirin ilmantar da yara, tare da gudunmuwar bankin duniya
Abdul Rahman Rashid
Samu kari