Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce babu dan Amurkan da ya samu rauni a harin bama-bamai masu linzamin da Iran ta kai sansanin Sojin Amurka dake Iraqi ranar Laraba.
Akalla manyan farfesoshi 18 da suka nemi kujerar shugabancin jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kando aka zaba domin tantancesu.
Manyan kamfanonin jiragen duniya a ranar Laraba sun bayyana cewa sun gudun sararin samaniyar Iraqi da Iran domin gudun kada a samu matsala musamman yanzu da Iran ta fara harba rokoki.
Kasar Iran ta yi barazanar ragargazan Izra'ila da Dubai idan har kasar Amurka ta sake kai mata kara bayan ta mayar da martani da daren jiya inda ta kaiwa Sojin Amurka hari.
Dan wasan kungiyar Liverpool kuma dan kasar Senegal, Sadio Mane, ya zama gwarzon dan kwallon nahiyar Afrika na shekarar 2019 a taron bikin da aka shirya ranar Talata, 7 ga watan Junairu, a kasar Masar.
Wata babbar kotun tarayya dake Legas ta umurci masu ruwa da tsaki a bangaren wutan lantarki su cigaba da amfani da farashin da aka kai har sai ta yanke hukunci kan lamarin yunkurin kara kudi.
Daya daga cikin wasiyyar karshe da manzon Allah (SAW) ya yi shine haramta wariyar launin fata da asabiyyanci inda yace: Dukkanmu daga Annabi Adam muke, kuma Annabi Adam daga tabo aka halliceshi.
Wasu mutane sun yi awon gaba da makudan kudin albashin matasan S-Power a ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, The Guaridan ta ruwaito.
Yan ta'addan Boko Haram sun hallaka mutane uku kuma sun yi awon gaba da babura a wani kauyen karamar hukumar Chibok dake jihar Borno. Daily Trust ta ruwaito.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari