Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
'Ghana Must Go' wani shahrarren kalma ne da yasamo asali a ranar 17 ga watan Junairu, 1983 inda shugaban kasan Najeriya, Shehu Shagari, ya bada umurnin fitittikan baki daga kasar.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin samar da wani sabon salon man fetur mai suna Compressed Natural Gas (CNG) - domin talaka ya samu sauki mai a farashin N95 zuwa N97 ga lita.
Kwamitin gudanarwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta bayyana cewa jam'iyyar ta samu rahoton leken asiri cewa jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na shirin amfani da kotun koli wajen kwace jihohin PDP.
Akalla mutane 29 sun rasa rayukansu a harin da wasu yan bindga suka kai kauyen Babban Rafi dake karamar hukumar Gummi, ta jihar Zamfara.
Wasu matasa da ake kyautata zaton mabiyan kungiyar kwallon Katsina United ne sun tayar da zaune tsaye bayan wasan kwallonsu da Kano Pillars da aka karkare 1-1 kunnen jaki.
Akalla mutane 30 suka rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da 100 lokacin da yan bindiga suka budewa motoci wuta a babbar titin Kaduna zuwa Zariya a ranar Talata, 15 ga Junairu, Premium Times ta ruwaito.
Akwai wani fahimta maras asali da wasu ke kudirtawa wai idan Musulmi ya mutu, bai zai iya amfana da addu'o'in wasu ba. Amma Hadisan Manzon Allah (SAW) sun bayyana cewa akwai wasu ayyukan da ka iya amfanin Musulmi har bayan mutuwar
Labarin da ke shigo mana da dumi-dumi na nuna cewa yan tada kayar bayan Boko Haram sun sako ma'aikatan kungiyoyin tallafin da aka sace a watan Disamban 2019 a jihar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari