Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kimanin mutane 35 suka rasa rayukansu kuma an yi awon gaba da 58 sakamakon harin bazatan da yan bindiga suka kai garuruwa 10 a karamar hukumar Chikun da Birnin Gwari na jihar Kaduna.
Alkalan Kotun kolin Najeriya bakwai sun hallara domin cigaba da sauraron kara da yanke hukunci na karshe kan zaben gwamnoni bakwai a yau.
Afam Osigwe, Lauyan Abdul Rashid Maina, tsohon shugaban kwamitin tsaftace harkan fansho ya bayyana cewa Maina fa ba zai iya cika sharrudan belin da babban kotun tarayya dake Abuja ta kakaba mai ba.
A karo na biyu, shugaban Alkalan Najeriya, CJN Tanko Muhammad, ya dakatad da shari'ar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da abokin hamayyarsa, Abba Kabir Yusuf, a kotun koli da safen nan.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar, ya gamu da fushin wasu matasan da suka halarci zaman kotun kolin Najeriya yau Litinin, 13 ga watan Junairu, 2020.
A yau Litinin, 13 ga watan Junairu, 2020, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar kudi. Za ku tuna cewa shugaba Buhari ya aika dokar majalisar dokokin tarayya a shekarar 2019 a ranar da ya gabatar da kasafin kudin 2020
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, na jam'iyyar APC da abokin hamayyarsa, Abba Kabir Yusuf, sun bayyana yadda kyautata zaton samun nasara a kotun kolin da za'a zauna gobe Litinin, 13 ga watan Junairu, 2020.
An kai mumunan harin rokoki sansanin sojin Balad da Sojin Amurka ke zaune a birnin Baghdada dake kasar Iraqi, jami'an tsaro sun tabbatar.
Cikin kuskure Kasar Iran ta baro jirgin saman Ukraniyar da yayi hadari ranar Laraba, inda dukkan mutanen ciki 176 suka hallaka, jami'an kasar Amurka sun tabbatar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari