Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga Landan, kasar Ingila da daren Alhamis, 23 ga watan Junairu, 2020 bayan halartan taron alakar Birtaniya da nahiyar Afrika.
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe kimanin tiriliya biyu cikin shekaru uku da suka gabata domin inganta wutan lantarki a Najeriya, gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya laburta.
Mai magana da yawun tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran mazhabar Kwankwasiyya, Hajiya Binta Spikin, ta sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Najeriya ta zo kasa ta hudu a yammacin nahiyar Afrika mafi fama da cin hanci da rashawa a sabon rahoton binciken da kungiyar Transparency International ta saki na shekarar 2019.
Hukumar yan sandan jihar Kaduna a daren Laraba ta bayyana cewa ta samu nasarar dakile wasu masu garkuwa da mutane a hanyar Kaduna zuwa Zariya inda aka hallaka biyu kuma aka ceto mutane 11
Hukumar yan sandan jihar Katsina ta alanta hallaka Yunusa Boka, kasurgumin mai garkuwa da mutane wanda ya ke aika-aikansa a Danmusa da karamar hukuma Kankara ta jihar.
Wani jirgin sama dauke da Alhazan da suka kammala aikata Ibadar Hajji da kasa mai sarki ya samu hadari yayinda yake kokarin sauka a babban filin jirgin saman Malam Aminu Kano inda ake tsoron mutane 180 sun rigamu gidan gaskiya.
Sakataren jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) a jihar Kano, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ya bayyana cewa fitar shugabansu, Dakta Rabiu Sulaiman Bichi, ba zai cutar da su ko da kwayar zarra ba.
An shiga rudani a garin Mainok, dake babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a jihar Borno, bayan wasu Sojoji sun budewa jami'an yan sandan SARS da sukayi artabu da sukayi da yan Boko Haram.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari