Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa hukumar gudanar da zabe ta kasa wato INEC ta soke jam'iyyun siyasa 74 a Najeriya. Jam'iyyun da suka rage yanzu 16 ne kacal.
Makonni uku bayan kotun kolin Najeriya ta kwace kujerar Emeka Ihedioha na gwamnan jihar Imo, ya koma kotun domin ganin yadda za'a iya juya shari'ar.
Lissafin yau Alhamis ya nuna cewa Fasinjoji uku ne suka hallaka kuma 179 sun jikkata a hadarin jirgin saman Pegasus da ya kauce kan titi yayin sauka a filin jirgin saman Istanbul a ranar Laraba, 5 ga watan Febrairu, 2020.
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta fi mayar da hankali wajen kula da yan Boko Haram fiye iyalan wadanda ya ta'addan suka cutar.
Akalla mutane 490 sun mutu kawo yanzu a sakamakon cutar coronavirus da ta barke a kasar Sin. Wannan cuta ta fito ne a Yankin Wuhan, kafin cutar ta fara zagaya Duniya.
Wata jirgin saman kasar Turkiyya dauke da fasinjoji 177 ta sauka daga kan titinta yayinda sauka a filin jirgin saman Istanbul kuma ta rabe biyu a ranar Laraba, 5 ga watan Junairu, 2020, amma jami'ai sun bayyana cewa babu wanda
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da artabun da tayi da yan ta'addan Ansaru inda ta samu nasarar hallaka yan ta'addan 250 a jihar Kaduna.
Ministan sadarwa, Dakta Isa ali Pantami, ya umurci hukumar sadarwan Najeriya NCC ta tabbatar da cewa kada kowani dan Najeriya ya mallaki fiye da layukan waya 3.
Bayan watanni shida bayan damkeshi, an gurfanar da shahrarren mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume, gaban kotu kuma an cajeshi da laifuka 16 wadanda suka hada da ta'addanci, kisan kai da garkuwa da mutane.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari