Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Wasu yan achaba da matukan Keke Napep da akafi sani da 'a daidaita sahu' sun gudanar da zanga-zanga a unguwar Ijora ta jihar Legas ranar Litinin kan dokar hana aikin babur da Keke Napep a jihar.
Akalla mutane 245 suka rasa rayukansu a watan farkon shekarar 2020, rahotannin kashe-kashe da aka tattara ya bayyana hakan. A cewar rahoton bincike da InterNations ta gudanar, Najeriya ce kasa mafi hadarin zama a duniya na uku bay
Maimata irin abinda akayi lokacin cutar SARS a 2003, gwamnatin jihar Wuhan a kasar Sin ta kaddamar da ginin asibitoci biyu Leishenshan da Huoshenshan a ranar 23 ga watan Junairu, 2020.
A ranar Lahadi, hukumar yan sandan sun kawar da wani harin Bam da wani da kunar bakin wake ya kai cocin Living Faith Church, aka Winners Chapel dake Unguwar Sabon Tasha, jihar Kaduna.
Kakakin majalisar dokokin jihar Imo, Chiji Collins a ranar Asbar ya bayyana cewa yan majalisar dokokin jihar 26 sun sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC).
Gwamnatin jihar Kano ta yi tsokaci kan rahoton cewa gwamna Abdullahi Umar Ganduje na sake shiryawa mai martaba sarkin Kano wani tuggu ta hanyar kaddamar da bincike kan masarautar Kano.
Akalla ma'aurata 53 suka kashe kawunansu a Najeriya tsakanin 19 ga Nuwamban 2017, da Maryam Sanda ta kashe mijinta kawo yanzu. Binciken Daily Trust ya bayyana.
Kungiyar kamfanonin sadarwan Najeriya ALTONS ta ce kamfanonin sadarwa zasu fara aiwatar da karin harajin 5.5% zuwa 7.5% daga ranar Asabar, 1 ga watan Febrairu, 2020.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, na fuskantar sabon bincike daga hukumar yaki da rashawar jihar kan sayar da wasu dukiyoyin masarautar, Daily Trust ta tattaro.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari