Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yan Najeriya sun waye gari da labarin cewa cutar Coronavirus ta bulla a Najeriya, kimanin wata daya da bullar a kasashen duniya 50. Ba tare da bata lokaci ba, Gwamnatin jihar Legas ta ce jamianta sun bazama neman dukkan wadanda
Ministan lafiya, Dr Osagie Ehanire, ya tabbatar da bullar cutar Coronavirus mai kisa a wata sanarwa da ya fitar a yau Juma'ar nan 28 ga watan Fabrairu.
Gwamnatin jihar Legas ta ce jamianta sun bazama neman dukkan wadanda dan kasar Italiyan da ya kawo cutar Najeriya ya hadu da su tun ranar da ya shigo.
Hukumar jin dadin alhazai NAHCON ta yi kira ga maniyyatan Hajjin bana da Umrah sun dakatad da duk wani shirye-shiryen ziyartar Makkah ko Madina har ila ma shaa’ llahu.
Ma’aikatar kiwon lafiyar kasar Iran ta yi sanarwa ranar Alhamis cewa an dauki wasu sabbin matakan dakile yaduwar cutar Coronavirus da ta addabi kasar cikin makon nan.
Mataimakin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Ajayi Boroffice ta bayyana cewa babu abinda akeyi domin kare Najeriya da annobar cutar Coronavirus.
Mataimakiyar shugabar kasar Iran kan harkakokin mata da Iyali, Masoumeh Ebtekar, ta kamu da cutar Coronavirus da ta addabi duniya, jaridar kasar ta ruwaito.
Wakilin kungiyar kiwon lafiya duniya WHO, Tereza Kasaeva, ta alanta cewa Najeriya ce kasa da ta zo na daya a yawan masu fama cutar Tarin fuka a duk fadin nahiyar Afrika.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta bayyana cewa adadin yan Najeriya da suka mutu sakamakon zazzabin Lassa ya kai 118.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari