Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 117 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau Talata.
An samu karin mutane tara masu dauke da cuta mai toshe numfashi watau Coronavirus da suka samu sauki da lafiya bayan kwashe kwanaki suna jinya a jihar Legas.
Duk irin kai ruwa rana da hukumomin lafiya ke yi domin hana yaduwar annobar cutar coronavirus a Najeriya, cutar tamkar wutar daji na ci gaba da bazuwa a kasar.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya mika kokon barar neman tallafin kudi da kuma kayan agaji daga gwamnati domin dakile bazuwar corona a jihar da ke Arewacin Najeriya.
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Jos, jihar Plateau a ranar Talata, 21 ga Afrilu, 2020.
Tabbas mutane 170,226 ne suka riga mu gidan gaskiya a fadin duniya a sanadiyar kamuwa da cutar coronavirus wadda ta zamto ruwan daren da ya dugunzuma al'ummomi.
A baya-bayan nan an yi ta zargin cewa sabuwar fasahar shiga yanar gizo ta 5G na da babbar alaka da bullar cutar coronavirus wadda ta zamto annoba a duniya.
Ana ganin cewa muddin aka ci gaba da tafiya a haka al'ummomi da dama za su yi bore da zai haifar da rushewar kasashe saboda dokar da babu shakka ta hana sakewa.
Wani mara lafiya dan shekara 45 a duniy wanda ya dawo Najeriya daga kasar Indiya ya kwanta dama a jihar Legas bayan fama da cutar Coronavirus na tsawon makonni.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari