Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Sai dai Hukumar Lafiya ta Duniya a sanarwar da fitar a ranar Litinin ta ce ana ci gaba da lalube tukuru domin gano maganin cutar ta zame wa duniya alakakai.
Wani babban lauya a Najeriya, Femi Falana, ya shawarci gwamnati da ta gudanar da bincike a kan mutuwar shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari.
Gwamnatin Kano ta dauki wannan mataki a ci gaba da yunkurin da take yi na dakile yaduwar cutar coronavirus, wadda ta bulla a jihar makonni kadan da suka gabata.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 86 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahad
Hukumar Lafiya ta Duniya, ta yi nazari gami da hangen nesa a kan yiwuwar nan gaba Afirka ka iya zama cibiyar cutar coronavirus, wadda ta yiwa duniya kawanya.
Kusoshin gwamnati a Najeriya sun fara tumke damarar yadda za a rarraba hasken lantarki ga 'yan kasar kyauta har na tsawon watanni biyu domin kawo masu sauki.
A yayin da cutar covid-19 ta zamto ruwan dare a fadin duniya, masana kimiyya a kasar Australia sun ce sun gano yadda garkuwa jiki ke tasiri wajen yakar cutar.
Gwamnatin jiihar Kaduna ta sanar da sallamar masu cutar Coronavirus uku dake jinya a jihar bayan an tabbatar da cewa sun samu sauki kuma sun barranta daga cutar
Duk da karancin ilimi na zamani sakamakon daina zuwa makaranta da ta yi tun tuna da shekaru 16, June ta yi fice a fannin daukar hoton kwayoyin cutar virus.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari