Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Kimanin kashi 90 na daliban da suka rubuta jarrabawar kwalifai a Jihar Kano sun gaza tabuka wani kwazo. Cin jarrabawar ta kwalifai kan bai wa dalibi damar.
Ofishin kula da kasafin kudi na tarayya ya ce dole ne ’yan Najeriya su yarda cewa kasarsu matalauciyar kasa ce sai dai za ta iya zama attajirar kasa a gaba.
Lokacin gudanar da aikin Hajj a ranar 15 ga watan Afrilun 1997, wata gobara mai karfin gaske ta tashi a birnin Mina mai tantuna da ke kusa da Makkah, inda ta ha
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Jos babban birnin Jihar Filato, karkashin jagorancin Mai Shari’a M.H. Kurya ta umarci wani malami a sashen Tattalin Arziki.
Uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta tsawaita wa'adin kwamitin rikon kwaryar dake karkashin jagorancin Gwamna jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni.
An watsar da wata mata mai suna Abibat Kehinde mai shekara 24, a babban asibitin Epe da ke Legas da nauyin bashin sama da N131,000 da ba a biya ba na kudin maga
Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Abuja a ranar Alhamis ta sanya ranar 27 ga watan Satumba domin sauraron karar da wata kungiyar ta shigar gabanta inda take kal
Wasu yan bindiga sun kai farmaki gidan Otal na Hilltop dake garin Tunga Maje a birnin tarayya Abuja da daren Laraba, 24 ga Yuni, 2021. Daily Trust ta rahoto.
Allah ﷻ Ya wajabta mana salloli biyar safe da yamma: Asubahi raka’a biyu, Azahar raka'a huɗu, La'asar raka'a huɗu, Magariba raka'a uku da Isha raka'a huɗu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari