
Labarin Sojojin Najeriya







Dakarun sojin Najeriya a jihohin Kaduna da Borno sunyi nasarar ceto mutum 21 da yan bindiga suka yi garkuwa dasu. Janar Danlami, kakakin soji ya sanar da hakan.

Ƴan bindiga a jihar Kaduna sun halaka soja ɗaya da raunata wasu uku a wani ƙazamin artaɓu da ya ɓarke a tsakanin su a jihar Kaduna. Sun kuma ƙona motar sojojin.

Mummunan al'amari ya faru inda soja ya harbi dan achaba da wata mai jego da da danta da ya goyo a bayansa a garin Babanna da ke karamar hukumar Borgu a Neja.

Hedkwatar tsaro ta fede biri har wutsiya cewa bidiyon da ke nuna Alhassan Ado Doguwa yana harba bindigar AK-47 karkashin kulawar sojoji a dajin Falgore ne.

Dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Kasa da Kasa (MNJTF) sun yi nasarar kama mayakan Boko Haram da ISWAP 900 tare da iyalansu da masu taimaka musu a dajin Sambisa.

Rundunar yan sanda a jihar Edo ta yi nasarar kama wasu guggun masu fashi da makami sanye da kayan sojoji bayan sun farmaki wata mata tare da yi mata fashi.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari