Wasanni
Fitacciyar jarumar wasan kwaikwayo a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta dandalin Kannywood Fati Washa, ta yi gagarumar bajinta ta shahara da dumbin masoya inda ta samu mabiya fiye da miliyan daya a shafin zauren sada zumunta.
Wannan mutum mai suna Hebert Danso Atiko, an sameshi ne a kasa shame-shame bai san inda kansa yake ba, bayan murnar cewa kungiyar da yake goyon baya ta Liverpool tayi nasara a wani gidan kallon kwallo dake gabashin kasar Ghana.
Dan wasan ya cimma matsaya a kan barin Liverpool bayan muhimmiyyar gana wa da kociyan kungiyar, Jurgen Klopp. Rahotanni sun bayyana cewar Mohammed Salah ne da kan sa ya nemi mahukuntan kungiyar Liverpool da su bashi damar barin An
Mun kawo manyan dalilin karancin ‘Yan kwallon Arewa a cikin Kungiyar Super Eagles. Bincike ya nuna cewa dai ‘Yan wasan da su ka fito daga cikin Arewa, 7 ne kurum su ka taba buga Gasar AFCON a Najeriya.
Majiyar Legit.ng ta fadi cewa: Man united zata fara karbar bakuncin zagayen wasar na farko ranar Laraba, wannan shi zai kasance haduwar wadannan kungiyoyin biyu na farko tun haduwarsu ta karshe da Barcelona ta lallasa United a was
Mun ji labari cewa Yariman Kasar Saudiyya na neman sayen Kungiyar Manchester United na Ingila. Manyan Saudi na so su saye wannan babban Kulob din kwallo kafa ne don su kara da City wanda su ke gasar Zakarun Nahiyar Turai.
Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, ya bawa jama'a da dama mamaki bayan ya halarci wani bikin gargajiya da kabilar sa ke yi duk shekara. Dalung, dan asalin kabilar Tarok ne dake zaune a wasu sassan jihar Filato kuma su kan
Real Madrid ta doke Barcelona ta kafa wani tarihi a Duniya. Kungiyar ta sake lashe kofin Zakarun Duniya karo na 3 a jere. Real ta sake lashe Gasar na Intercontinental Cup a wannan shekara kamar yadda tayi a 2014, 2016 da 2018.
Sai dai a yunkurin da ake yi na ganin Mourinho ya koma Real Madrid, tsohon shugaban kungiyar kwallon kafar na Intermillan, ya bukaci a kori wasu 'yan wasa daga kungiyar, wadanda a cewarsa, sune ke hana masa rawar gaban hantsi.
Wasanni
Samu kari