Wasanni
Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA ta dakatar tsohon kocin Super Eagles kuma tsohon dan wasan Najeriya Samson Siasia. Hukumar ta FIFA ta zartarmasa da wannan hukuncin ne bayan samunsa da laifin karbar cin hanci domin bawa wasu n
Jose Mourinho ya ce Kofin Firimiya ya na hannun Man City, Liverpool ko Tottenham inda ya ke ganin cewa har sai ‘Yan tara-gutsan Man City sun ci Firimiya, Man Utd ba su samu ba.
Babban Attajirin Najeriya da Afrika watau Aliko Dangote ya yi wa ‘Yan kwallon Super Eagles ruwan kudi. Hamshakin Attajirin Dangote ya cika alkawarin da da ya dauka ne a lokacin da a ke buga Gasar AFCON.
Hukumar FIFA ta ce a halin yanzu kofar fara jefa kuri'u a bude take domin tantance gwarzon bana. 'Yan wasa, masu horaswa wato koci, masoya da kuma 'yan jaridu na kwallon kafa su ne za su tantance gwarzon bana.
Rahotanni sun bayyana cewa tun bayan lokacin da dan nata ya rasu mahaifiyar tare da iyalansa suka shiga halin kaka na kayi, wanda dalilin hakan ya tilasta ta fara sana'ar sayar da biredi, domin samun abin sanyawa a bakin...
Ighalo ya zama dan wasan Super Eagles na biyu da ya lashe kyautar bayan tsohon dan wasan Najeriya Rashidi Yekini da ya taba cin kyautar da golden boot. Dan wasan na kungiyar wasar kwallo ta Shanghai Shenhua a China ya ci kwallonsa
Pogba na son barin kungiyar Manchester United bayan ya bayyana cewar lokaci ya yi da ya kamata da ya kamata ya kara gaba bayan an fitar da kungiyar Manchester daga gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai. Sai dai ana ganin cewa Manc
Samun nasarar kungiyar Super Eagles a wannan wasa, ya bata daar hada maki shida a rukuni na biyu da take tare da kasashen Guine, Burundi da Madagascar. Super Eagles ta samu nasara ta farko a wasan da ta fara buga wa da kasar Burun
Tsohon dan wasan tsakiyan Chelsea ya fara bugawa Najeriya kwallo ne a matakin kasa da kasa a karo na farko ranar 17 ga watan Agusta, 2005. Kawo wa yanzu ya samu nasarar taka leda a gasar cin kofin duniya har guda biyu, inda kuma y
Wasanni
Samu kari