Jihar Zamfara
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauƙe da makamai sun kai mummunan farmaki a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara inda suka halaka mutum ɗaya da sace wasu mutum biyar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ziyarci hukumar kula da ƴan gudun hijira da bakin haure ta ƙasaz ya karbi wa mutanen jiharsa kayan agajin gaggawa.
Wasu miyagun ƴan ta'adda sun tare babban titin hanyar Funtua-Gusau inda suka halaka mutane masu yawa tare da yin awon gaba da wasu masu yawa a wani hari.
Gwamnatin tarayya ta baiwa ɗaliban jami'ar Gusau da aka ceto tallafin kuɗi sama da Naira dubu ɗari biyu, in ji gwamnatin jihar Zamfara a wata sanarwa.
An samu asarar rayukan mutum 12, yayin da wata motar bas da suke ciki ta yi taho mu gama da wata babbar mota ƙirar Toyota Canter a jihar Zamfara.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun salwantar da rayukan jami'an rundunar ƴan sanda mutum uku a wani sabon harin ta'addanci da suka kai a jihar Zamfara.
Dauda Lawal Dare ya ce gwamnatin da ta shude ta Bello Matawalle ta saci kudi ta hanyar biya kusan duka kudin kwangilar a lokacin da ba a kai ga fara ayyukan ba.
Wasu miyagun yan bindiga sun kutsa garin Ruwan Rana a karamar hukumar Bukkuyum cikin dare sun sace hakimin garin Alhaji Makau da wasu mutane biyar.
Dakarun sojin sama. Najeriya sun tu nasarar kashe 'yan ta'adda a bodar jihohu. Neja da Zamfara cikin mako ɗaya, sun kama wasu da dama a sassan Najeriya.
Jihar Zamfara
Samu kari