Jihar Zamfara
Wata kungiyar matasan jam'iyyar APC ta soki Gwamna Dauda Lawal game da zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle kan ta'addanci a jihar Zamfara.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ba al'ummar Maiduguri tallafin N100m domin agazawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa, ya yi addu'a ga mamata.
Ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi martani kan zargin da gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle yake yi masa na daukar nauyin 'yan bindiga.
Sheikh Murtala Bello Asada ya sake magana kan dan ta'adda, Bello Turji inda ya ce har mahaifinsa ya sani mai suna Usman Mani tabbas mutumin kirki ne.
Bayan sake fitar da bidiyo da dan ta'adda, Bello Turji ya yi, Sheikh Murtala Bello Asada ya sake kalubalantarsa inda ya tabbatar ana daukar nauyin ta'addanci.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce bayanai sun nuna tsohon gwamnan da ya gada, Bello Matawalle na da hannu dumu-dumu a harkokin ƴan fashin dajin jihar.
Wata kungiyar dattawan jihar Zamfara ta shawarci gwamnan jihar Dauda Lawal da ya mayar da hankali wajen sauke nauyin da ke kansa maimakon sukar Bello Matawalle.
Arewacin kasar nan ta fuskanci manyan jarrabawa da ta kada mazauna yankin, musamman na jihohin Borno, Kaduna, Bauchi da Zamfara, inda mutane sama da 100 sun mutu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ba da gudunmawar Naira miliyan 20 ga iyalan mutanen da mummunan hatsarin jirgin ruwa ya ritsa da su a jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari