Yar Makaranta
Wasu masu garkuwa da mutane dauke da manyan bindigogi sun kai hari wata makarantar sakandare ta mata da ke jihar Zamfara, sun sace 'yammata masu yawan gaske wadanda har yanzu ba a san adadinsu ba...
Gidauniyar Aliko Dangote ta gina rukuni dakunan kwanan dalibai guda 10 a jami'ar Ahmadu Bello dake garin Zaria a jihar Kaduna. Wannan shine karo na farko da aka kara gina dakin kwanan dalibai a jami'ar a cikin shekaru 40 da suka
Skyline University Nigeria (SUN), jami'a mai zaman kanta ta farko a jihar Kano, tayi bikin daukan sabbin dalibai 82 a karo na farko da zasu fara karatun digiri a zangon shekarar 2018/2019. An dauki daliban ne a tsangayoyin karatu
Mun ji labari cewa wata Jami’a a Arewa za ta ba Dangote kyautar Digiri saboda taimakon da yake yi wa al’umma. Kwamared Hassan Adebayo Sunmonu shi ma zai samu shaidar Dakta tare da Alhaji Aliko Dangote.
A ranar Larabar nan wata dalibar jami'a dake ajin farko a jami'ar jihar Kogi, Miss Rebecca Michael, ta kashe kanta, jim kadan bayan saurayinta ya rabu da ita. A rahoton da muka samu, dalibar ta samu damar shiga makarantar...
Shirin nan na ciyar da daliban makarantun firamare da abincin da aka noma a Najeriya (HGSFP) ya yi mamaya zuwa jihohi 30 na kasar nan ya zuwa yanzu, kamar yadda wani jawabi daga fadar shugaban kasa ya bayyana. Laolu Akande, babban
A yayin da duniya ke juyawa sau daya a cikin kowacce shekara, ana samun canjin yanayi daga damuna zuwa hunturu (sanyi) zuwa yanayi na zafi. A lokacin zafi, ana samun budewar rana, lamarin da ke kara dumama yanayin jiki da na muhal
Kabiru; wani mutum mai shekaru 44, da dan cikinsa Farouq; mai shekaru 19, sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Legas bayan samun su da laifin yin fyade tare da yin ciki ga wata matashiya mai shekaru 13 da ba a bayyana sunan
Daliban makarantar Sakandaren Caro Favoured Schools, da ke unguwar Ajegunle cikin jihar Lagas, sun kirkiri wata sabuwar fasaha wacce za ta rage cunkoson ababen hawa a hanyoyin kasar nan. Daliban wadanda su ke ajin karshe...
Yar Makaranta
Samu kari