Hotunan dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria

Hotunan dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria

Gidauniyar Aliko Dangote ta gina rukuni dakunan kwanan dalibai guda 10 a jami'ar Ahmadu Bello dake garin Zaria a jihar Kaduna. Wannan shine karo na farko da aka kara gina dakin kwanan dalibai a jami'ar a cikin shekaru 40 da suka wuce.

Ginin dakunan masu daukan jimillar gadon kwanan dalibai 200, shine mafi girman tallafi da wata jami'a ta taba samu daga wani mutum ko kungiya a Najeriya.

Hotunan dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria

Rukunin dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria
Source: Twitter

Hotunan dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria

Wasu daga cikin dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria
Source: Twitter

Hotunan dakin kwanan dalibai 10 da Dangote ya gina a jami'ar ABU Zaria

Daliban ABU na yiwa Dangote godiya a kan gina karin rukunin dakunan kwana 10
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel