Yan Fashi Da Makami
Mai martaba Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ba da labarin yadda ya tsere wa wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan fashi suka so yi.
Rundunar ‘yan sanda ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi masu satar mutane, Abdullahi Danshoho da Illiyasu Salleh, wadanda suka sace marasa lafiya 2 da nas.
Wasu mahara da ake zaton yan bindiga sun kai farmaki wata kasuwa da ke garin Yar' Tasha a cikin unguwar Dansadau da ke Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara.
Gwamnatin Zamfara ta Bello Matawalle, ta ce tana jiran ganin matakin da rundunar sojin za ta dauka kan jami'inta da aka kama yana kai wa yan bindiga makamai.
Wasu yan bindiga sun kar farmaki jihar Kaduna inda suka halaka mutane kimanin su goma sannan a jihar Neja ma sun yi garkuwa da wasu mutum uku a garin Katcha.
Iyayen dalibai mata da aka sace a makarantar sakandare ta yan mata ta gwamnati da ke Jangebe, jihar Zamfara sun damu da halin da yaran nasu ke ciki a yanzu.
Fusatattun matasa sun farma yan jarida a yayinda suka isa garin Jangabe da ke karamar hukumar Talata-Mafara ta jihar Zamfara don dauko rahoto kan sace yan mata.
Yan bindiga sun yi garkuwa da akalla dalibai 1,140 cikin shekaru bakwai a Najeriya a hare-hare mabanbanta da suka kai makarantunsu a wasu jerin jihohin kasar.
Yan bindiga sun kashe mutane 18 a harin da suka kai wasu yankunan jihar Kaduna sannan suka sace mutane da dama tare da kone gidaje a ƙauyen Anaba na Chikun.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari