Albashin ma'aikata
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana gaskiya kan batun korar ma'aikata 10,000 daga bakin aikinsu. Gwamnatin ta ce sam ba haka ba ne, ƙarya ce kawai aka yi mata.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen jihar Neja ta ki amincewa da tsarin Gwamna Umar Bago na ware ma'aikata a cikin tsarin rabon kayan tallafi a jihar.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo kan ma’aikatan gwamnati, akwa yiwuwar ya nemi a rage adadinsu. 1% zuwa 2% na adadin al’umma su na cinye duka kudin shiga
Gwamnatin Gombe karkashin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ta amince da ƙara N10,000 a albashin ma'aikatan jihar domin rage musu ƙuncin cire tallafin man fetur.
Hukumar Rarraba Kudaden Shiga ta kasa, RMAFC ta bayyana cewa shugaban alkalan Najeriya yafi mataimakin shugaban kasa da shugaban majalisar Dattawa samun kudi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin inganta albashin alkalai a Najeriya don dakile cin hanci da rashawa da ya yi katutu a bangaren shari'ar kasar.
Matasa masu cin gajiyar shirin N-Power sun roki Shugaba Bola Tinubu da ya shiga lamarinsu inda su ka koka kan rashin biyan alawus har na tsawon watanni takwas.
Gwamnan jihar Delta ya fara raba tallafi ga ma'aikata domin rage radaɗi da zafin cire tallafin man fetur da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi tun a watan Mayu.
Kudin da aka rabawa ‘yan majalisa da za su tafi hutu ya jawo ana ta suka ganin yadda abin ya fito fili, an fahimci doka ta san da kudin, an saba biya a duk hutu
Albashin ma'aikata
Samu kari