Yemi Osinbajo
A cikin sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na Tuwita, ta ce Osinbajo tare da gwamnan jihar Kebbi, Atuku Bagudu, sun kaddamar da bude katafariyar kasuwar zamani ta 'Ambursa, wata tashar motoci da kuma kasuwar shanu
Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa a kan kafofin sada na zumunta, ita ce ta bayyana hakan a ranar Laraba a kan shafin ta na Twitter, lamarin da ta ce shugaba Buhari ya dauki matakai sabanin yadda ake ikirari.
Mr Geoffrey ya ce gwamnatin Najeriya za ta dauki kwararan matakai kan harin da aka kai wa 'yan Najeriya mazauna kasar Afirka ta Kudu a ranar Litinin, lamarin da ya ce ba za ta sabu ba domin kuwa da zafi-zafi ake dukan karfe.
'Yar gidan mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo kuma 'yar kasuwa mai shekaru 26, Kiki Osinbajo ta wallafa wata magana a shafinta na Instagram akan yadda ta tafiyar da kasuwancin ta, sannan kuma da shirin da take yi na cigaba...
An kama su ne yayin atisaye na hikima da jami'an rundunar tsaron farin kaya na jihar Edo suka shirya musamman saboda masu laifin. An kama Amos a Ubiaja da ke karamar hukumar Esan ta kudu, yayin daka kama Kelvin mai shekaru 18
Rahotanni sun ce an fara yunkurin batawa manyan ‘yan siyasar Yarbawa suna inda shirin yakin zaben 2023 ya sa an soma gogawa Tinubu da Osinbajo baki. Yanzu dai har wasu sun fara shirin yakin neman zaben 2023.
Rahotanni sun kawo cewa an tsayar da albashi da alawus din hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari da na mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo.
Za ku ji cewa yayin da ake jira a jiran a ji labarin wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nada a gwamnatinsa a karo na biyu, mun fara jin kishin-kishin din akwai Hadiman da ka iya yin tazarce.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yayi wasu kalamai na soyayya akan kyakkyawar matarshi, Dolapo Osinbajo, da irin jajircewar da ta yi wurin ganin sun ciyar da kasar nan gaba a wa'adinsu na farko...
Yemi Osinbajo
Samu kari