Yemi Osinbajo
Biki ya kan kasance babban sha’ani a yankuna da yawa na duniya, ballantana a Najeriya. Ba kasafai ake ganin biki wanda bai zama abin tunawa ba ga ‘yan uwa da abokan arziki ko kuma ga ango da amaryar ba.
A yau, ranar Laraba, 19 ga watan Fabrairu, ne shugaban kas, Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (FEC) wanda aka saba yi kowanne mako. Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ne yake jagoran
An gudanar da zaman majalisar zartarwa na mako a yau Laraba, 12 ga watan Fabrairu a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci zaman majalisar na yau.
An gurfanar da wani direban babbar mota mai suna Abubakar Musa mai shekaru 43 a gaban wata kotun majistare da ke Ikeja. Ana zarginsa ne da tukin gangancin da yayi sanadin tare tawagar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbaj
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa akwai shirin daukan sabbin zaratan Sojoji nan bada jimawa ba a kokarin gwamnatin Najeriya na kara adadin jami’an tsaro domin su kawar da matsalar tsaro a kasar.
Jiya shugaban kasa Buhari ya yi bayanin alakarsa da Mataimakinsa Yemi Osinbajo. A cewar, Shugaba Buhari, tsakani na da Osinbajo ba a cewa komai sai alheri.
Mataimakin Shugaban kasa ya bayyana kayan da karin VAT ba zai taba ba. Kuma duk da karin VAT da aka yi, Najeriya ta na cikin inda ta fi saukin haraji a Afrika.
Idan za’a tuna a shekarar 2017 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashe sama da kwanaki 100 yana jinya a birnin Landan na kasar Birtaniya bisa wani ciwo da yayi fama da shi, wanda har yanzu ba’a bayyana ma yan Najeriya ciwon ba.
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya yi maraba da ziyarar aiki na yini daya da mataimakin shugabankasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai jahar Kano a ranar Litinin, 13 ga watan Janairu.
Yemi Osinbajo
Samu kari