Yemi Osinbajo
Duk da kasancewar akwai sauran lokaci kafin kakar zaben shekarar 2023, tuni manyan 'yayan jam'iyyar APC sun fara kulle-kullen waye zai gaji Buhari idan ya kammala zangonsa na biyu. Daga cikin wadanda ake kallon suna harin kujerar
Mun kawo maku jerin wadanda aka tsige daga aiki a fadar Shugaban kasa a rikicin Osinbajo wanda ake karyatawa. Daga ciki akwai Gambo Manzo, da irinsu Lanre Osibona.
Sai dai, a yayin da jama'a ke cigaba da tattauna wannan batu, wasu kafafen yada labarai sun yi 'waiwaye' da Hausawa ke cewa 'adon tafiya' domin tuna yadda tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya sallami wasu hadiman tsohon
Jaridar Daily Trust ta samo cikakken jerin sunayen hadiman mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallama daga aiki, tare da mukamansu.
Sarkin Daura ya fito ya yi na’am da biyayyar da Yemi Osinbajo ya ke yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda yace an jarraba mubaya’ar da Osinbajo yake yi wa Buhari kuma an gamsu.
Mun ji cewa Manyan kasa sun halarci nadin sarautar ‘Danuwan Buhari a Daura inda shi kuma shugaban kasar yake Landan ya na hutawa a Turai.
A ranar Larabar nan ne mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karbi bakuncin tawagar shugabannin kasar Vietnam a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja. Mataimakin shugaban kasar ya hada wata kwarya-kwaryar...
Osibajo, wanda ya samu wakilcin Maryam Uwais, mai taimaka wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da shawara a kan harkokin walwalar jama'a, ya bayyana hakan ne yayin wani taro na kasa da kasa da halarta ranar Talata a Abuja. A cewars
Kungiya AIED ta yi tir da shirin cafke Fisayo Soyombo a dalilin bankado irin rashin gaskiyar da ‘yan sanda da gandurobobin kasar su ke yi a Najeriya.
Yemi Osinbajo
Samu kari