Yemi Osinbajo
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jinjina ma juriyar yan Najeriya, inda yace Najeriya za ta farfado da karfinta bayan gushewar Coronavirus.
A ranar Juma'a da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hadu da mataimakinsa, Yemi Osinbajo don tattauna hanyoyin hana yaduwar cutar coronavirus da kum
A jiya ne mu ka ji Gwamnoni sun yi taro da Yemi Osinbajo ta kafar bidiyo kan cutar COVID-19 da ta ke kashe jama’a. Osinbajo ya gana da Gwamnonin ne a Aso Villa.
Femi Adesina ya ce tun kafin barkewar annobar Covid-19 wanda aka fi sani da coronavirus, dama chan Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo rabin albashi suke dauka.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da Mabiya Kirista daga cikin Hadimansa a Aso Villa, sun yi ibada ta yanar gizo a cocin fadar shugaban kasa.
Wani rahoto da jaridar Daily Sun ta ruwaito ya bayyana cewa, mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya killace kansa. Kamar yadda rahoton ya bayyana, sh
Gwamnoni sun fasa yin zaman da su ka yi niyya a Abuja kamar yadda mu ka samu labari jiya. Hakan bai rasa nasaba da cutar Coronavirus da ta shigo kasar nan.
Mun ji cewa Shugaba Buhari ya kai bashin da ke wuyan Najeriya ya lula sama. Sanata Muhammad Enagi Bima wanda shi ne Sanatan Neja ta Kudu ya bayyana mana wannan.
Yemi Osinbajo
Samu kari